BBC News Hausa 4.4.8

Licentie: Gratis ‎Bestandsgrootte: 45.09 MB
‎Gebruikersbeoordeling: 0.0/5 - ‎0 ‎Stemmen

Manhajar sauraron labarai ta BBC Hausa tana kunshe da shirye-shirye da kanun labarai. Za ka iya sauraron shirye-shiryen rediyo ta hanyar manhajar saurarar sauti ko ta kiran waya (za a caje ku kudin da ake biya na ka'ida wayar tebur da ta hannu. Ku tambayi kamfanin layin wayarku kudin da ake biya kafin ku yi kira) Karanta sababbin kanun labarai daga shafin intanet na BBC Hausa.com Saurari shirye-shirye masu kayatarwa kyauta, ta hanyar amfani da manhajar saurarar sauti, ko ta hanyar kiran waya. Za ka iya sauraron shiry-shirye na baya-bayan nan: - Takaitattun Labarai - Labarin Wasanni - Labaran Kasuwanci - Shirin Veilig - Shirin Yamma - Shirin Rana Idan kana so a dinga tura maka bayanan da aka sabunta, manhajar ZenoMedia za ta ajiye bayanan da alaka da wayarka da inda ka ke zaune a madadin BBC don samar maka abun da ka nema, Za ku bar manhajar ta dinga yin talla a kan wayarku da kuma tsarin biyan kudi. Ba a za a yi amfani da wasu bayanan da ke kan manhajarka irinsu sunanku ko adireshin e-mail ba. Irin wadannan bayanan za a sarrafasu ne kawai bisa ka'idojin sirri na ZenoMedia, wanda za a iya samu a https://www.zenomedia.com/wpcontent/themes/zeno/privacy_policy.pdf Hanyoyin turo muku da sako za su hada da karar sanarwar tura sako da kuma tambarin isar sako. Wadannan za a iya sauya su a cibiyar da ke kunshe da bayanan wayar mutum (instellingen). Za kuma a iya samun karin bayanan da wannan manhaja ke tattarawa da suka hada da bayanan da da da da alaka da wayarka da inda ka ke zaune a cibiyar da ke kunshe da bayanan wayar mutum. De officiële BBC Hausa nieuws app door ZenoMedia biedt de nieuwste programma's en nieuws koppen. U de radioprogramma's beluisteren met behulp van de gratis audiospeler of via de telefooninbeloptie (standaard geografische kosten van vaste en mobiele nummers zijn van toepassing. Neem contact op met uw provider voor de exacte kosten voordat u belt). - Lees de laatste nieuwskoppen van de BBC Hausa website - Luister gratis naar uw favoriete radioprogramma's met de audiospeler, of via de standaard telefoonbelservice - U luisteren naar de meest recente edities van: - Takaitattun Labarai - Labarin Wasanni - Labaran Kasuwanci - Shirin Veilig - Shirin Yamma - Shirin Rana Als u ervoor kiest om pushmeldingen te ontvangen, wordt een unieke id met betrekking tot uw apparaat en uw locatiegegevens door ZenoMedia namens de BBC opgeslagen om u de service te bieden, zodat advertenties in de app kunnen worden weergegeven [en voor het verwerken van betalingen]. Er worden geen andere persoonsgegevens met betrekking tot u verwerkt (zoals een gebruikersnaam of e-mailadres). Dergelijke informatie wordt alleen verwerkt in overeenstemming met het privacybeleid van ZenoMedia, dat beschikbaar is op https://www.zenomedia.com/wp-content/themes/zeno/privacy_policy.pdf

versiegeschiedenis

  • Versie 4.4.8 geplaatst op 2020-10-21

Programmadetails